Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Three Taverns: A town in Italy, Roman Christians meet Paul in.

1 aya · 1 fanni

Ayoyi game da A town in Italy, Roman Christians meet Paul in.

  1. ’Yan’uwan da suke can sun sami labari cewa muna zuwa, sai suka tashi tun daga Kasuwar Affiyus da Masauƙi Uku don su tarye mu. Da ganin mutanen nan sai Bulus ya gode wa Allah ya kuma sami ƙarfafawa.