Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Red Heifer: The priest that offered her
Ayoyi game da The priest that offered her
Bayan haka, dole firist yă wanke rigunarsa, yă kuma yi wanka. Sa’an nan zai iya shiga cikin sansani, amma zai kasance da ƙazanta har yamma.