Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Red Heifer: To be without spot or blemish
Ayoyi game da To be without spot or blemish
“Wannan ita ce ƙa’ida wadda Ubangiji ya umarta. Faɗa wa Isra’ilawa su kawo maka jan karsana marar lahani, ko marar aibi wadda ba a taɓa sa ta tă yi noma ba.