Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Red Heifer: The man who gathered the ashes
Ayoyi game da The man who gathered the ashes
Dole mutumin da ya tara tokar karsanar yă wanke rigunarsa, zai kuwa kasance da ƙazanta har yamma. Wannan za tă zama dawwammamiyar farilla ta har abada ga Isra’ilawa, da kuma baƙin da suke zama a cikinsu.