Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The, is God Holy Spirit: As convincing of sin, of righteousness, and of judgment

4 ayoyi · 26 fannoni

Ayoyi game da As convincing of sin, of righteousness, and of judgment

  1. Sa’ad da ya zo kuwa, zai kā da duniya a kan zunubi da adalci da kuma hukunci,

  2. a kan zunubi, domin mutane ba su gaskata da ni ba;

  3. a kan adalci, domin zan tafi wurin Uba, inda ba za ku ƙara ganina ba;

  4. a kan hukunci kuma, domin an yanke hukunci a kan mai mulkin duniyan nan.