Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Goat: Made into curtains, for covering the tabernacle

5 ayoyi · 25 fannoni

Ayoyi game da Made into curtains, for covering the tabernacle

  1. Suka yi labule da gashi akuya goma sha ɗaya don tenti a bisa tabanakul.

  2. Dukan labule goma sha ɗayan girmansu ɗaya ne, tsawonsa kamu talatin, fāɗinsa kuma kamu huɗu ne.

  3. Suka harhaɗa labule biyar wuri ɗaya, suka kuma harhaɗa shida wuri ɗaya.

  4. Sa’an nan suka yi rammuka hamsin a gefen labule na kashe na farko, haka kuma a gefen labule na ƙarshen na kashi biyar.

  5. Suka yi maɗaurin tagulla hamsin don su ɗaura tenti yă zama ɗaya.