Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The First Born: Price of, given to the priests
Ayoyi game da Price of, given to the priests
Ka ba wa Haruna da ’ya’yansa kuɗin fansar da ya haura kai na ’ya’yan farin Isra’ilawa.”
Haka, Musa ya karɓi kuɗin fansar waɗanda suka haura yawan Lawiyawa.
Daga ’ya’yan fari na Isra’ilawa, ya karɓi azurfa masu nauyin shekel 1,365, bisa ga ma’aunin shekel na tsattsarkan wuri.
Sa’an nan Musa ya ba da kuɗin fansar ga Haruna da ’ya’yansa, yadda maganar Ubangiji ta umarce shi.