Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Feast of Pentecost: The Holy Spirit given to apostles at
Ayoyi game da The Holy Spirit given to apostles at
Da ranar Fentekos ta yi, dukansu suna tare wuri ɗaya.
Ba zato ba tsammani sai aka ji motsi kamar ta babbar iska tana hurowa daga sama ta kuma cika dukan gidan da suke zaune.
Suka ga wani abin da ya yi kama da harsunan wuta, suka rarrabu suna kuma sassauka a kan kowannensu.