Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Diet of the Jews: Of the rich, luxurious

3 ayoyi · 33 fannoni

Ayoyi game da Of the rich, luxurious

  1. Sa’ad da ka zauna domin cin abinci da mai mulki, ka lura sosai da abin da yake gabanka,

  2. ka kuma sa wuƙa a maƙogwaronka in kai mai ci da yawa ne.

  3. Kada ka yi marmarin abincinsa mai daɗi gama wannan abinci ruɗu ne.