Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Deluge: Traditional notice of
Ayoyi game da Traditional notice of
Za ka ci gaba da bin tsohuwar hanyar da mugayen mutane suka bi?
An ɗauke su kafin lokacinsu yă cika, ruwa ya share tushensu.
Suka ce wa Allah, ‘Ka rabu da mu! Me Maɗaukaki zai yi mana?’