Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tahath
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Suka tashi daga Makhelot, suka yi sansani a Tahat.
Suka tashi daga Tahat, suka yi sansani a Tera.
Tahat, Uriyel, Uzziya da Shawulu.
ɗan Tahat, ɗan Assir, ɗan Ebiyasaf, ɗan Kora,
Zuriyar Efraim su ne, Shutela, Bered, Tahat, Eleyada, Tahat