Tsallake zuwa abun ciki

Shuthelah

3 ayoyi · 8 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Shuthelah

  1. Waɗannan su ne kabilan Efraim bisa ga kabilansu, daga Shutela, kabilar Shutelawa; daga Beker, kabilar Bekerawa; daga Tahan, kabilar Tahanawa.

  2. Waɗannan su ne kabilan Shutelawa, daga Eran, kabilar Eranawa.

  3. Zuriyar Efraim su ne, Shutela, Bered, Tahat, Eleyada, Tahat