Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shuthelah

4 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Waɗannan su ne kabilan Efraim bisa ga kabilansu, daga Shutela, kabilar Shutelawa; daga Beker, kabilar Bekerawa; daga Tahan, kabilar Tahanawa.

  2. Waɗannan su ne kabilan Shutelawa, daga Eran, kabilar Eranawa.

  3. Zuriyar Efraim su ne, Shutela, Bered, Tahat, Eleyada, Tahat

  4. Zabad da Shutela. Wani ɗan ƙasa haifaffen mutanen Gat ya kashe Ezer da Elad, sa’ad da suka gangara don su ƙwace dabbobinsu.