Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Swine: Used for food

2 ayoyi · 22 fannoni

Ayoyi game da Used for food

  1. suna zama a kaburbura su kwana suna yin asirtattun ayyuka; suna cin naman aladu, tukwanensu kuma sun cika da nama marar tsabta;

  2. “Waɗanda suka tsarkake suka kuma tsabtacce kansu don su je lambu, suna bin wannan da yake tsakiya waɗannan da suke cin naman aladu da ɓeraye da waɗansu abubuwan banƙyama, za su sadu da ƙarshensu tare,” in ji Ubangiji.