Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Swine: Unclean and not to be eaten
Ayoyi game da Unclean and not to be eaten
Alade, ko da yake yana da rababben kofato, amma ba ya tuƙa, saboda haka namansa haram ne gare ku.
Ba za ku ci namansu ba, ko ku taɓa gawawwakinsu, gama haram ne gare ku.