Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Swine: Feeding of
Ayoyi game da Feeding of
Sai ya je ya sami aiki a wurin wani mutumin ƙasar, wanda ya aike shi a gonakinsa, ya yi kiwon aladu.
Ya yi marmarin cin dusan da aladun suke ci, amma ba wanda ya ba shi wani abu.