Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Superscription

4 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Bisa da kansa kuwa, an kafa rubutun zargin da aka yi masa, da ya ce, Wannan shi ne Yesu Sarkin Yahudawa.

  2. Akwai rubutu na zarginsa, da ya ce, Sarkin Yahudawa.

  3. Bisa da shi kuma akwai rubutun da ya ce, Wannan shi ne Sarkin Yahudawa.

  4. Bilatus ya sa aka rubuta wata sanarwa aka kafa a kan gicciyen. Abin da aka rubuta kuwa shi ne, Yesu Banazare, Sarkin Yahudawa.