Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Stephen: Gentle and forgiving spirit of

2 ayoyi · 6 fannoni

Ayoyi game da Gentle and forgiving spirit of

  1. Yayinda suke cikin jifansa, sai Istifanus ya yi addu’a ya ce, “Ubangiji Yesu, ka karɓi ruhuna.”

  2. Sa’an nan ya durƙusa ya ɗaga murya ya ce, “Ubangiji, kada ka riƙe wannan zunubi a kansu.” Da ya faɗi haka, sai ya yi barci.