Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Standard: An ensign used by each of the tribes of Israel in camp and march
Ayoyi game da An ensign used by each of the tribes of Israel in camp and march
Sauran Isra’ilawa za su zauna ƙungiya-ƙungiya, kowane mutum a ƙungiyarsa daidai bisa ga ƙa’idarsa.
“Duk sa’ad da Isra’ilawa suka yi sansani, kowane mutum zai sauka a inda tutar ƙungiyar kabilarsa take. Sansanin zai kasance a kewaye da Tentin Sujada.”