Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Snow: In Uz
Ayoyi game da In Uz
kamar rafin da yakan cika a lokacin ƙanƙara, yă kuma kumbura kamar ƙanƙarar da ta narke,
Ko da na wanke jikina duka da sabulu, na wanke hannuwana kuma da soda,
Yakan ce wa dusar ƙanƙara, ‘Fāɗo a kan duniya,’ ya kuma ce wa ruwa, ‘Zubo da ƙarfi.’