Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Sihon: His seat of government at Heshbon
Ayoyi game da His seat of government at Heshbon
Sihon sarkin Amoriyawa ya yi mulkin Heshbon, bayan ya ci sarkin Mowab na dā da yaƙi, ya kuma ƙwace dukan ƙasarsa har zuwa arewancin kogin Arnon.