Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Siege: Offer of peace must be made to the city before beginning

3 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Offer of peace must be made to the city before beginning

  1. Sa’ad da kuka haura don ku fāɗa wa birni, sai ku fara neman garin da salama.

  2. In sun yarda da salamar, suka buɗe ƙofofin garinsu, to, sai dukan mutanen da suke cikinsa su yi muku aikin gandu, su kuma yi muku aiki.

  3. In kuwa suka ƙi salamar, suka fāɗa muku da yaƙi, sai ku yi wa wannan birni ƙawanya.