Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shelomith: 1. Mother of a blasphemer
Ayoyi game da 1. Mother of a blasphemer
Ɗan mutuniyar Isra’ila ya saɓi Sunan Ubangiji, ya kuma la’ana shi, saboda haka aka kawo shi wa Musa. (Sunan mahaifiyarsa Shelomit ne, ’yar Dibri na kabilar Dan.)