Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shalim: A district of unknown location.
Ayoyi game da A district of unknown location.
Suka bi ta ƙasar tudu ta Efraim, suka ratsa ta ƙasar Shalisha amma ba su same su ba. Suka bi ta ƙasar Shalim, a can ma ba su same su ba sai suka bi ta ƙasar Benyamin, a can ma ba su same su ba.