Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shalim
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Suka bi ta ƙasar tudu ta Efraim, suka ratsa ta ƙasar Shalisha amma ba su same su ba. Suka bi ta ƙasar Shalim, a can ma ba su same su ba sai suka bi ta ƙasar Benyamin, a can ma ba su same su ba.