Shaalim
An kuma san shi da: Shalim
31.8400, 35.1800 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Shaalim
Suka bi ta ƙasar tudu ta Efraim, suka ratsa ta ƙasar Shalisha amma ba su same su ba. Suka bi ta ƙasar Shalim, a can ma ba su same su ba sai suka bi ta ƙasar Benyamin, a can ma ba su same su ba.