Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Serug: An ancestor of Abraham

5 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da An ancestor of Abraham

  1. Sa’ad da Reyu ya yi shekaru 32, sai ya haifi Serug.

  2. Bayan ya haifi Serug, Reyu ya yi shekara 207, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  3. Sa’ad da Serug ya yi shekaru 30, sai ya haifi Nahor.

  4. Bayan ya haifi Nahor, Serug ya yi shekara 200, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  5. Serug, Nahor, Tera