Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Examination: With diligent search
Ayoyi game da With diligent search
na tuna da waƙoƙina da dare. Zuciyata ta yi nishi, ƙarfina kuwa ya nemi yă sani.
Bari mu auna tafiyarmu mu gwada ta, sai mu kuma koma ga Ubangiji.