Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Examination: Advantages of

5 ayoyi · 9 fannoni

Ayoyi game da Advantages of

  1. Amma in da za mu auna kanmu sosai, da ba za mu shiga irin hukuncin nan ba.

  2. Kowa yă auna ayyukansa. A sa’an nan ne zai iya yin taƙama da kansa, ba tare da kwatanta kansa da wani ba,

  3. Idan zuciyarmu ta nuna mana muna da laifi, mun san cewa Allah ya fi zuciyarmu, ya kuma san dukan kome.

  4. Abokaina ƙaunatattu, in zukatanmu ba su ba mu laifi ba, muna da ƙarfin halin tsayawa a gaban Allah ke nan.

  5. Muna kuma samun dukan abin da muka roƙa daga gare shi, domin muna biyayya da umarnansa, muna kuma yin abin da ya gamshe shi.