Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Self-Examination: With prayer for divine searching
Ayoyi game da With prayer for divine searching
Ka jarraba ni, ya Ubangiji, ka kuma gwada ni, ka bincike zuciyata da tunanina;
Ka bincike ni, ya Allah ka kuma san zuciyata; ka gwada ni ka kuma san damuwata.
Duba ko akwai wani laifi a cikina, ka bishe ni a madawwamiyar hanya.