Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salah: Called also Sala and Shelah. Son of Arphaxad and ancestor of Joseph.
Ayoyi game da Called also Sala and Shelah. Son of Arphaxad and ancestor of Joseph.
Arfakshad ne mahaifin Shela. Shela kuma shi ne mahaifin Eber.
Sa’ad da Arfakshad ya yi shekara 35, sai ya haifi Shela.
Bayan ya haifi Shela kuwa, Arfakshad ya yi shekara 403, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Sa’ad da Shela ya yi shekaru 30, sai ya haifi Eber.
Bayan ya haifi Eber, Shela ya yi shekara 403, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuwa shi ne mahaifin Eber.
Shem, Arfakshad, Shela,
ɗan Serug, ɗan Reyu, ɗan Feleg, ɗan Eber, ɗan Sala,