Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Righteous: Access of the righteous to God

3 ayoyi · 4 fannoni

Ayoyi game da Access of the righteous to God

  1. Alherinka da girma yake, wanda ka ajiye domin waɗanda suke tsoronka, wanda ka mayar a gaban mutane a kan waɗanda suke neman mafaka daga gare ka.

  2. Cikin inuwar kasancewarka ka ɓoye su daga makircin mutane; a wurin zamanka ka kiyaye su lafiya daga harsuna masu zagi.

  3. Ku tā da murya ku kuma rera don farin ciki, ya ku mutanen Sihiyona, gama Mai Tsarki na Isra’ila da girma yake a cikinku.”