Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Riblah: King Jehoahaz overthrown in, by Pharaoh
Ayoyi game da King Jehoahaz overthrown in, by Pharaoh
Fir’auna Neko ya sa shi a sarƙa a Ribla a ƙasar Hamat don kada yă yi mulki a Urushalima, sa’an nan ya sa wa Yahuda harajin talenti ɗari na azurfa, da talenti ɗaya na zinariya.