Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Razor: Figurative

3 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da Figurative

  1. Harshenka kan shirya hallaka; yana nan kamar reza mai ci, kana ta ruɗu.

  2. A wannan rana Ubangiji zai yi amfani da rezan da aka yi haya daga ƙetaren Kogi, sarkin Assuriya ke nan, yă aske kanku da gashin ƙafafunku, zai kuma aske gemunku.

  3. “Yanzu, ɗan mutum, ka ɗauki takobi mai kaifi ka kuma yi amfani da shi kamar rezan mai aski don askin kanka da gemunka. Sa’an nan ka ɗauki ma’auni ka kuma raba gashin.