Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rabsaris: 2. An Assyrian prince in time of Nebuchadnezzar, or possibly, a second name given to Nebushasban
Ayoyi game da 2. An Assyrian prince in time of Nebuchadnezzar, or possibly, a second name given to Nebushasban
Sa’an nan dukan fadawan sarkin Babilon suka shiga suka zazzauna a Ƙofar Tsakiya. Wato, Nergal-Sharezer na Samgar-Nebo, Sarsekim wani babban hafsa, Nergal-Sharezer bafade mai girma da dukan sauran fadawan sarkin Babilon.
Saboda haka Nebuzaradan shugaban matsara, Nebushazban babban hafsa, Nergal-Sharezer bafade mai girma da sauran hafsoshin sarkin Babilon