Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rabbi: Used in addressing John
Ayoyi game da Used in addressing John
Sai suka zo wurin Yohanna suka ce masa, “Rabbi, wancan mutumin da yake tare da kai a ƙetaren Urdun, wannan da ka ba da shaida a kansa sosai nan, yana baftisma, kuma kowa yana zuwa wurinsa.”