Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pul: 1. King of Assyria. Forced tribute from Menahem, king of Israel

2 ayoyi · 2 fannoni

Ayoyi game da 1. King of Assyria. Forced tribute from Menahem, king of Israel

  1. Sai Ful sarkin Assuriya ya kai wa ƙasar hari, Menahem kuwa ya ba shi talenti dubu na azurfa don yă sami goyon bayansa, yă kuma ƙarfafa kahuwa mulkin.

  2. Saboda haka Allah na Isra’ila ya zuga ruhun Ful sarkin Assuriya (wato, Tiglat-Fileser sarkin Assuriya), wanda ya kwashe mutanen Ruben, mutanen Gad da rabin kabilar Manasse zuwa zaman bauta. Ya kwashe su zuwa Hala, Habor, Hara da kuma kogin Gozan, inda suke har wa yau.