Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pul: 2. A place or tribe in Africa

1 aya · 2 fannoni

Ayoyi game da 2. A place or tribe in Africa

  1. “Zan kafa alama a cikinsu, zan kuma aika waɗansu da suka tsira zuwa al’ummai, zuwa Tarshish, zuwa Libiya da Lidiya (sanannun ’yan aika), zuwa Tubal da kuma Girka, da kuma zuwa manisantan tsibirai da ba su taɓa jin labarin sunana ba ko su ga ɗaukakata. Za su yi shelar ɗaukakata a cikin al’ummai.