Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Proverbs: Design of
Ayoyi game da Design of
Karin maganar Solomon ɗan Dawuda, sarkin Isra’ila.
Ga karin magana da za su taimake ka don samun hikima da horo; don ganewa kalmomi masu zurfi;
don neman rayuwa ta horo da kuma ta hankali, kana yin abin da yake daidai, mai adalci da kuma wanda ya dace;
don sa marar azanci yă yi hankali, yă sa matasa su sani, su kuma iya rarrabewa,