Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Preciousness of Christ: Care and tenderness
Ayoyi game da Care and tenderness
Yakan lura da garkensa kamar makiyayi. Yakan tattara tumaki wuri ɗaya yă riƙe su kurkusa da ƙirjinsa; a hankali kuma yakan bi da masu ba da mama.