Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Preciousness of Christ: As the source of all grace
Ayoyi game da As the source of all grace
Kalman ya zama mutum, ya kuwa zauna a cikinmu. Muka ga ɗaukakarsa, ɗaukaka ta wanda yake Ɗaya kuma Makaɗaici, wanda ya zo daga wurin Uba, cike da alheri da gaskiya.
Gama Allah ya ji daɗi yă sa dukan cikarsa ta kasance a cikin Kiristi,