Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Poti-Pherah: A priest of On. Joseph's father-in-law.

3 ayoyi · 1 fanni

Ayoyi game da A priest of On. Joseph's father-in-law.

  1. Fir’auna ya ba wa Yusuf suna Zafenat-Faneya, ya kuma ba shi Asenat ’yar Fotifera firist na On, ta zama matarsa. Yusuf kuwa ya zaga dukan ƙasar Masar.

  2. Kafin shekarun yunwa su zo, Asenat ’yar Fotifera, firist na On, ta haifa wa Yusuf ’ya’ya maza biyu.

  3. A Masar, Asenat ’yar Fotifera, firist na On ta haifi Manasse da Efraim wa Yusuf.