Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pontius Pilate: Roman governor of Judaea
Ayoyi game da Roman governor of Judaea
Suka daure shi, suka tafi da shi, suka ba da shi ga gwamna Bilatus.
A shekara ta goma sha biyar ta mulkin Kaisar Tiberiyus, a lokacin Buntus Bilatus ne gwamnar Yahudiya, Hiridus kuma yana sarautar Galili, ɗan’uwansa Filibus yana sarautar Ituriya da Tarakunitis, Lisaniyas kuma yana sarautar Abiline.