Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Pharez: A twin son of Judah by Tamar
Ayoyi game da A twin son of Judah by Tamar
Amma sa’ad da ya janye hannunsa, sai ɗan’uwansa ya fito, sai ta ce, “Wato, haka ne ka keta ka fito!” Sai aka ba shi suna Ferez.
Tamar, surukar Yahuda, ta haifa masa Ferez da Zera. Yahuda ya haifi ’ya’ya maza biyar ne.