Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ostentation
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
Kamar gizagizai da kuma iska marar ruwan sama haka mutumin da yake fariya a kan kyautan da ba ya bayarwa.
Ka bar wani ya yabe ka, ba kai kanka ba; wani dabam, ba leɓunanka ba.
“Ku yi hankali kada ku nuna ‘ayyukanku na adalci’ a gaban mutane, don su gani. In kuka yi haka, ba za ku sami lada daga wurin Ubanku da yake cikin sama ba.