Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Onyx: Precious stone
Ayoyi game da Precious stone
Ba za a iya sayenta da zinariyar Ofir, ko sauran duwatsu masu daraja ba.
Ka kasance a Eden, a lambun Allah; aka yi maka ado da kowane dutse mai daraja, yakutu, tofaz, da zumurrudu, kirisolit, onis da yasfa, saffaya, turkuwoyis da beril. Tsare-tsare da shirye-shiryenka an yi su da zinariya ne; a ranar da aka halicce ka an shirya su.