Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Onesiphorus: A Christian of Ephesus.
Ayoyi game da A Christian of Ephesus.
Bari Ubangiji yă yi wa iyalin Onesiforus jinƙai, domin sau da dama yakan wartsakar da ni, bai kuma ji kunyar sarƙoƙina ba.
A maimakon haka ma, sa’ad da yake a Roma, ya neme ni ido a rufe sai da ya same ni.
Ka gai da Firiskila da Akwila da iyalin Onesiforus.