Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Onesiphorus

3 ayoyi · 1 fanni

Nemi "Onesiphorus"

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Bari Ubangiji yă yi wa iyalin Onesiforus jinƙai, domin sau da dama yakan wartsakar da ni, bai kuma ji kunyar sarƙoƙina ba.

  2. A maimakon haka ma, sa’ad da yake a Roma, ya neme ni ido a rufe sai da ya same ni.

  3. Ka gai da Firiskila da Akwila da iyalin Onesiforus.