Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nebuchadnezzar: King of Babylon
Ayoyi game da King of Babylon
“Yanzu ka roƙi mana Ubangiji saboda Nebukadnezzar sarkin Babilon yana kawo mana yaƙi. Wataƙila Ubangiji zai yi mana waɗansu abubuwa banmamaki kamar a lokacin baya don yă janye daga gare mu.”