Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Nebuchadnezzar: An instrument of God's judgments

1 aya · 3 fannoni

Ayoyi game da An instrument of God's judgments

  1. “ ‘ “Amma fa, duk al’umma ko mulkin da bai bauta wa Nebukadnezzar sarkin Babilon ba bai kuwa rusunar da wuyarsa ga karkiyarsa ba, zan hukunta wannan al’umma da takobi, yunwa da annoba, in ji Ubangiji, har sai na hallaka ta ta wurin hannunsa.